Haduwar koguna biyu a yankin Sanjiangkou na birnin Nanning dake lardin Guangxi
CRI2021-04-14 09:05:49
Haduwar koguna biyu a yankin Sanjiangkou na birnin Nanning dake lardin Guangxi, kogi dake hagu na tafiya tare da rairayi, saboda haka launinsa ya zama rawaye, inda kogi a dama launin kore ne. (Amina Xu)