An yi dusar kankara a birnin Zhangye na lardin Gansu, gidan dawaki na Shandan ya zama farin fat, abin mai kyau gani ne. (Amina Xu)