Masu yawon shakatawa suna yin wasan kwallon raga a wurin kusa da dutse mai aman wuta
CRI2021-04-11 12:18:41
An samu barkewar dutse mai aman wuta a kasar Iceland, masu yawon shakatawa suna yin wasan kwallon raga a wurin kusa da dutsen, wanda ya jawo hankalin masu yin amfani da yanar gizo na kasa da kasa sosai.