"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda, wadda mahaifiyar wata yarinya da ke fama da ciwon Gilu ta kafa. A yanzu haka, tana lura da kimanin yara 100 da ke fama da cututtukan na Gilu, da dangogin sa, da ma sauran cututtuka daban daban. (Bilkisu)