Zane-zanen bango mai tarihin shekaru kimanin 3200 ke nan da manoma suka gano a kasar Peru yayin da suke aikin huda.