Sabon nau’in takardar kudin na Fam 50 da bankin Ingila ya fitar
CRI2021-04-02 17:36:12
Sabon nau’in takardar kudin na Fam 50 da bankin Ingila ya fitar, wanda aka sanya hoton Alan Mathison Turing a jikinsa, ana daukar masanin a matsayin wanda ya kirkiro kimiyyar kwamfuta da ilmin kwaikwayon tunanin dan-Adam.