Ga yadda ‘yan wasan kankara da za su halarci gasar wasannin Olympics suke yin horo
CRI2021-03-28 12:14:28
Ga yadda ‘yan wasan kankara da za su halarci gasar wasannin Olympics, na lokacin hunturu na nakasassu ta Beijing a shekarar 2022 suke yin horo a yankin Chongli.