An yi dusar kankara a lambun shan iska na Tianmenshan dake birnin Zhangjiajie na lardin Hunan mai tsayin mita 1500, abin mai kyaun gani ne. (Amina Xu)