Bikin nune-nunen fasahohin sararin samaniya ke nan da ya gudana kwanakin baya a cibiyar nuna-nune ta kimiyya da fasaha ta kasar Sin. (Maryam)