Ga yadda masu wasan Kung Fu mai salon Shaolin na kudancin kasar Sin suke yin wasan a lardin Fujian na kasar.