Hotunan dake nuna yadda ake kokarin fadakar da al’umma kan muhimmancin raba shara cikin kwanduna daban-daban bisa nau’o’insu iri-iri, kamar sharar abinci, sharar masana’antu, shara mai guba da sauransu. Raba shara bisa nau’o’insu zai taimaka sosai wajen kiyaye muhallin halittu.(Murtala Zhang)