Yadda aka dasa gajerun itatuwan kwakwa a lardin Hainan na kasar Sin. Ana iya taba su saboda rashin tsayinsu.(Murtala Zhang)