A yayin da aka fara noman rani, makera a birnin Kaili na yanki mai cin gashin kansa na kabilar Miao da ta Dong da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou na kasar Sin na dukufa wajen kera kayayyakin aikin gona, ciki har da laujuna da kan garma da sauransu, don biyan bukatun manoman wurin.(Lubabatu)