Kasar Holland ta kirkira wata nau’in fitilar kashe kwayoyin cuta
CRI Hausa2021-03-18 14:42:20
Kasar Holland ta kirkira wata nau’in fitilar kashe kwayoyin cuta mai suna Urban Sun. An labarta cewa, fitilar na iya kashe kwayoyin cutar COVID-19 da kaso 99.9 bisa dari.