An shirya bikin dandana abincin filin ciyayi na Xibei-Naadam karo na biyu a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda masu yawon shakatawa suka dandana nau’ikan abinci masu dadi tare kuma da kallon raye-rayen da aka nuna.(Jamila)