Wasu masu aikin sa kai a fannin kare dabbobi a kasar Australiya sun gano wata tunkiya mai siffar musamman a namun daji. Tunkiyar ta shafe tsawon a kalla shekaru biyar tana zama da namun daji, nauyin gashinta ya kai nauyin wani babban bargo. Masu aikin sa kai sun dauki awa guda suna cire gashinta, inda a kullum ana shafe wasu mintoci ne kawai.