An kusanci wani Whale shark a kasar Maldives

CRI2021-03-04 18:04:31

Wata dabbar teku ta Whale shark da Kaushiik Subramaniam, dan kasar Birtaniya, wanda ke nazarin aikin kare dabbobin teku a kasar Maldives ya gano, kuma nan take ya shiga teku ya bi ta, don binciken zane-zanen da ke jikinta. Abin mamaki shi ne, tazarar da ke tsakanin Kaushiik da whale shark kimanin mita biyu ne kawai, ko da ya ke, dabbar ba ta gan shi ba, ta ci gaba da cin abincinta.

An kusanci wani Whale shark a kasar Maldives_fororder_f2f11123c248486cab7a7dd195adf2f0

An kusanci wani Whale shark a kasar Maldives_fororder_c6780825cbdb4ba8bd97b64cd630014f

An kusanci wani Whale shark a kasar Maldives_fororder_7b76891b715f42519142a6d2973fd074

 

Not Found!(404)