Sin ta harba taurarin dan Adam na Yaogan mai lamba 31

CRI2021-02-27 03:37:22

Sin ta harba taurarin dan Adam na Yaogan mai lamba 31_fororder_1

Sin ta harba taurarin dan Adam na Yaogan mai lamba 31_fororder_2

Sin ta harba taurarin dan Adam na Yaogan mai lamba 31_fororder_3

Kasar Sin ta yi nasarar harba rukuni na 3, na taurarin bil adama samfurin Yaogan-31, wadanda ake amfani da su wajen tattara bayanai daga nesa ta na’urori masu kwakwalwa. An harba taurarin dan adam din ne da misalin karfe 10:22 na safiyar Larabar nan, bisa agogon birnin Beijing, ta amfani da rokar Long March-4C, daga cibiyar harba kumbuna ta Jiuquan dake arewa maso yammacin kasar Sin. 

Not Found!(404)