An gano gawar Whale mai tsawon mita 17 a wani bakin teku

CRI2021-02-25 10:31:00

An gano gawar babbar dabbar teku ta Whale mai tsawon mita 17 a wani bakin tekun dake kudancin kasar Isra’ila. Bisa lalacewar gawar, an ce ta riga ta mutu ne tun makwanni biyu da suka gabata.

An gano gawar Whale mai tsawon mita 17 a wani bakin teku_fororder_bd808d37087d4fa28f4c86b0ca98bac8

An gano gawar Whale mai tsawon mita 17 a wani bakin teku_fororder_6c568b4dde3240d6b05987208ccacfb3

An gano gawar Whale mai tsawon mita 17 a wani bakin teku_fororder_292d6f7c1e5d425eb1b2996190b9dc80

Not Found!(404)