Zhao Lili, wata nagartacciyar sojar kasar Sin tana kokarin yin aikin kwantar da hankalin sojoji a rundunar soja

CRI2021-02-17 13:00:00

Zhao Lili, wata nagartacciyar soja ce da aka haife ta a watan Janairun shekerar 1990 a nan kasar Sin. Bayan ta zama soja a watan Agustan shekarar 2013, ta fara koyon ilmin kwantar da hankalin jama’a. Yanzu tana aikin kwantar da hankalin sojoji a wata rundunar sojin kasar Sin. (Sanusi Chen)

Ga yadda watanagartacciyar sojar kasar Sin take aikin kwantar da hankalin sojoji_fororder_1

Ga yadda watanagartacciyar sojar kasar Sin take aikin kwantar da hankalin sojoji_fororder_2

Ga yadda watanagartacciyar sojar kasar Sin take aikin kwantar da hankalin sojoji_fororder_3

Ga yadda watanagartacciyar sojar kasar Sin take aikin kwantar da hankalin sojoji_fororder_4

Ga yadda watanagartacciyar sojar kasar Sin take aikin kwantar da hankalin sojoji_fororder_5

Not Found!(404)