An shigar da "Couscous" da kasashe 4 suka ayyana cikin jerin sunayen kayayyakin al'adu na UNESCO

CRI2021-02-11 08:00:00

An shigar da

An shigar da

An shigar da

Kwanan baya, an shigar da "Couscous" da kasashe 4 ciki har da Algeria, Tunisia, Morocco da Mauritania suka ayyana cikin jerin sunayen kayayyakin al'adu na UNESCO. '' Couscous '' abinci ne na musamman da jama'ar wuraren ke ci, galibi ana hada couscous,da naman sa, naman rago da kayan lambu. (Bilkisu)

Not Found!(404)