Rakumin dawa ya kaura ta hanyar hawa jirgin ruwan katako

CRI2021-02-04 09:00:18

Rakumin dawa ya kaura ta hanyar hawa jirgin ruwan katako_fororder_7f26ccb3646347c096964221b3bba840

Rakumin dawa ya kaura ta hanyar hawa jirgin ruwan katako_fororder_e328ac8e55c34b4f9a2ad997b1bbd5e5

Rakumin dawa ya kaura ta hanyar hawa jirgin ruwan katako_fororder_5091ddb5314545539f6bbe386ef7914c

Kwanan nan, a karkashin rakiyar Hukumar kula da kare dabbobi ta kasar Kenya, wani rakumin dawa da ke rayuwa a tsibirin da ke tsakiyar tafkin Baringo na kasar, ya kaura ta hanyar hawa jirgin ruwan katako na musamman. Bisa tasowar ruwan tabkin, wannan tsibiri da ke cikin tabkin, wanda ya dace da rakumin dawa, yana fuskantar hadarin nutsewa. (Bilkisu)

Not Found!(404)