Kasar Sin ta gabatar da wani samfurin jirgin kasa mai matukar sauri

CRI2021-01-16 06:48:47

Kasar Sin ta gabatar da wani samfurin jirgin kasa mai matukar sauri_fororder_1

Kasar Sin ta gabatar da wani samfurin jirgin kasa mai matukar sauri_fororder_2

Kasar Sin ta gabatar da wani samfurin jirgin kasa mai matukar sauri_fororder_3

Kasar Sin ta gabatar da wani samfurin jirgin kasa mai matukar sauri_fororder_4

Kasar Sin ta gabatar da wani samfurin jirgin kasa mai matukar sauri_fororder_5

Kasar Sin ta gabatar da wani samfurin jirgin kasa mai matukar sauri, wanda ke amfani da fasahar zamani ta maganadisu dake iya jure yanayi mai tsanani. Kuma, an tsara jirgin kirar cikin gida ne, ta yadda zai yi gudun kilomita 620 a kowacce sa’a.

Not Found!(404)