An samar da mulmulallen naman sa mai nauyin kilo 750 a cikin wata babbar tukuniya yayin bikin dandana abinci karo na hudu na birnin Longyan na lardin Fujian dake kudu maso gabashin kasar Sin, inda masu yawon shakatawa suka dandana tare.(Jamila)