Hotunan dake nuna yadda aka shanya barkono a gundumar Yutian ta lardin Hebei domin busarwa.(Murtala Zhang)