Madubin hangen sararin samaniya na Arecibo da ke kasar Puerto Rico ya lalata

CRI2020-12-18 10:41:09

Asusun ilmin kimiyya na kasar Amurka na NSF, ya sanar a kwanan nan cewa, madubin hangen sararin samaniya na Arecibo da ke kasar Puerto Rico ya lalata. Madubin hangen sararin samaniyar, ya taba bayar da babbar gudummawa wajen nazarin sanarin samaniya, har ma ya gano tsarin taurari da ke wajen tsarin wucewar rana a shekarar 1992. Sakamakon lalacewar madubin hangen sararin samaniya na Arecibo, yanzu saura irin sa daya kacal a duniya, wato madubin hengen sararin samaniya na FAST da ke kasar Sin.(Kande Gao)

Madubin hangen sararin samaniya na Arecibo da ke kasar Puerto Rico ya lalata

Madubin hangen sararin samaniya na Arecibo da ke kasar Puerto Rico ya lalata

Madubin hangen sararin samaniya na Arecibo da ke kasar Puerto Rico ya lalata

Madubin hangen sararin samaniya na Arecibo da ke kasar Puerto Rico ya lalata

Not Found!(404)