Kasar Amurka ta kashe dala biliyan 9.47 domin kera sabon jirgin ruwan soja dake shawagi a karkashin teku na samfurin Columbia

CRI2020-12-16 08:00:00

Rahotanni daga shafin intanet mai gabatar da labarai kan harkokin tsaro mai suna “DefenseNews” na Amurka na cewa, kwanan baya, rundunar sojin ruwan Amurka da kamfanin kera jiragen ruwa masu aiki da wutar lantarki na GE, sun kulla wata kwangila da darajarta ta kai dalar Amurka biliyan 9.47. Bisa kwangilar, kamfanin zai kera wani jirgin ruwan soja dake shawagi a karkashen teku samfurin “Columbia” domin maye gurbin samfurin “Ohio”. Za a iya harba makamai masu linzami daga wannan jirgin ruwan soja a karkashin teku. (Sanusi Chen)

Kasar Amurka ta kashe dala biliyan 9.47 domin kera sabon jirgin ruwan soja dake shawagi a karkashin teku na samfurin Columbia

Kasar Amurka ta kashe dala biliyan 9.47 domin kera sabon jirgin ruwan soja dake shawagi a karkashin teku na samfurin Columbia

Kasar Amurka ta kashe dala biliyan 9.47 domin kera sabon jirgin ruwan soja dake shawagi a karkashin teku na samfurin Columbia

Kasar Amurka ta kashe dala biliyan 9.47 domin kera sabon jirgin ruwan soja dake shawagi a karkashin teku na samfurin Columbia

Kasar Amurka ta kashe dala biliyan 9.47 domin kera sabon jirgin ruwan soja dake shawagi a karkashin teku na samfurin Columbia

Not Found!(404)