Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

CRI2020-12-16 16:06:41

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Dan kabilar Zang mai suna Dingzhen

Malam Dingzhen ke nan, dan kabilar Zang mai shekaru 20 da haihuwa, wanda ya fito daga wani karamin kauyen da ke gundumar Litang na yankin Ganzi da ke lardin Sichuan na kasar Sin. Kimanin wata da ya wuce,saurayin ya yi suna a fadin kasar Sin a sakamakon wani bidiyon da aka hada wanda kuma aka wallafa shi a yanar gizo. A cikin hoton, ana iya ganin irin kyawun halayya daga idanunsa da kuma murmushinsa mai burgewa. Daga bisani, kamfanin zuba jari a fannin bunkasa al’adu da yawon shakatawa na gundumar ya dauke shi aiki a matsayin wakilin gundumar dake yayata harkokin yawon shakatawa. A cikin watan da ya wuce, an dauki bidiyon yadda yake yayata harkokin yawon shakatawa a garinsu.(Lubabatu)

Not Found!(404)