Kamfanin kasar Rasha zai sayar wa kasar Sin injunan Turboshaft 100 ta yadda kasar Sin za ta kera jiragen sama masu saukar ungulu da wadannan injuna

CRI2020-12-14 08:00:00

Bisa labarin da wani kamfanin dillancin labarun kasar Rasha ya bayar a ran 3 ga watan Disamban, an ce, a ran 2 ga watan, kamfanin kera injin jirgin sama na Rasha ya shelanta cewa, ya kulla wata kwangila tare da bangaren Sin, inda zai samar wa kasar Sin injunan Turboshaft da za a yi amfani da su a kan jiragen sama masu saukar ungulu guda 100 da kasar Sin za ta kera a tsakanin shekarar 2021 da 2022. (Sanusi Chen)

Kamfanin kasar Rasha zai sayar wa kasar Sin injunan Turboshaft 100 ta yadda kasar Sin za ta kera jiragen sama masu saukar ungulu da wadannan injuna

Kamfanin kasar Rasha zai sayar wa kasar Sin injunan Turboshaft 100 ta yadda kasar Sin za ta kera jiragen sama masu saukar ungulu da wadannan injuna

Kamfanin kasar Rasha zai sayar wa kasar Sin injunan Turboshaft 100 ta yadda kasar Sin za ta kera jiragen sama masu saukar ungulu da wadannan injuna

Kamfanin kasar Rasha zai sayar wa kasar Sin injunan Turboshaft 100 ta yadda kasar Sin za ta kera jiragen sama masu saukar ungulu da wadannan injuna

Not Found!(404)