Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-09 16:36:37    
Ya kamata a mai da jam'iyyar MDC a matsayi mai adalci a cewar Tsvangirai

cri

Ran 8 ga wata a Harare, babban birnin kasar Zimbabwe, Mr. Mogan Tsvangirai firaministan kasar Zimbabwe kuma shugaban jam'iyyar MDC ta kasar ya yi jawabi a gaban mabiyansu cewa, ya kamata a mai da jam'iyyar MDC a matsayi mai adalci.

A ran 5 ga wata, Mr. Tsvangirai ya sanar da cewa, jam'iyyar MDC da yake shugaban ta riga ta daina nuna bijirewa kan hadaddiyar gwamnati, kuma zai yi shawarwari tare da shugaba Mugabe na kasar wajen yadda za a iya shimfida yarjejeniyar samun jituwar al'umma kan harkokin siyasa. Ran 8 ga wata, ya jaddada cewa,

"Idan hadaddiyar gwamnati tana son kai kyakkyawan fata ga jama'ar kasar Zimbabwe, dole ne ta mai da jam'iyyar MDC ta kasance mai babban matsayi, ba tare da nuna bambanci ba."