Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-11 19:46:56    
Kasar Sin ta yi godiya ga goyon baya kan batun yaki da ta'addanci a wasannin Olympics

cri
A ranar 11 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin madam Jiang Yu ta bayyana a nan birnin Beijing cewa, kasar Sin ta yi godiya ga goyon baya, da hadin gwiwar da gwmanatoci na kasashe daban daban suka kulla kan batun yaki da ta'addanci a wasannin Olympics, kuma kasar Sin na son cigaba da hada gwiwa tare da bangarori daban daban wajen yaki da ta'addanci bisa tushen gudanar da hadin kai na zaman daidai wa daida, da samun muriya ga juna, bugu da kari kuma, su hana da murkushe ta'addanci na duniya tare, da kiyaye zaman lafiya na duniya.

Wannan rana ce ranar cika shekaru 7 da tayar da lamarin kai farmaki na ta'addanci da aka samu a ranar 11 ga watan Satumba a kasar Amurka. Madam Jiang Yu ta yi wannan bayani ne a lokacin da take amsa tambayoyin manema labaru. (Bilkisu)