Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-03 16:43:11    
Kafofin watsa labaru na Singapore suna tsammani cewa, wasannin Olympics na nakasassu na Beijing zai ingiza al'adun dan Adama na Beijing zuwa wani sabon matsayi

cri
A ran 3 ga wata, jaridar Lianhe Zaobao ta Singapore ta bayar wani sharhi, inda ta ce, wasannin Olympics na nakasassu na Beijing zai ingiza al'adun dan Adama na Beijing zuwa wani sabon matsayi.

Sharhin ya ce, wasannin Olympics na nakasassu na Beijing ya dora muhimmanci a kan al'adun dan Adam, ya kafa na'urori da yawa don kawo sauki ga nakasassu. Muna iya cewa, an aiwatar da matakai kula da al'adun dan Adam a tituna na birnin Beijing. A lokacin wasannin Olympics na nakasassu na Beijing, nakasassu za su sami saukin shiga filayen wasa na motsa jiki don kallon gasanni.

Sharhin ya nuna cewa, ya kamata a sa lura ga nakasassu wajen kula da birni.(Zainab)