Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-03 16:29:24    
Shugaban tawagar 'yan wasan nakasassu na Hongkong yana fatan samun sakamako mai kyau a gasar a Beijing

cri
Yayin da Wu Zelian, shugaban tawagar 'yan wasan nakasassu na Hongkong ya yi hira da manema labaru a ran 3 ga wata, ya bayyana cewa, birnin Beijing ya shirya gasar wasannin Olympics ta nakasassu sosai, yana fatan 'yan wasan Hongkong za su yi namijin kokari don samun sakamako mai kyau a gasar wasannin Olympics ta nakasassu da kasar Sin ta shirya karo na farko.

Akwai 'yan wasa 22 a cikin tawagar Hongkong. Wu Zelian ya ce, a gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing, 'yan wasan Hongkong za su yi gasanni a kasar kansu, muna da imani cewa, za su shiga gasanni da jin dadinsu, kuma za su yi namijin kokarinsu.(Zainab)