Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-01 14:43:31    
An gama mika wutar wasannin Olympic na nakasassu na Beijing a birnin Shanghai

cri

A ran 1 ga watan da karfe 10 da rabi da safe, an gama mika wutar wasannin Olympic na nakasassu na Beijing a birnin Shanghai.

Birnin Shanghai birni na uku ne da aka mika wutar wasannin Olympic na nakasassu. Duk tsawon hanyar da za a mika wutar ya kai kilomita 3.1. Goma daga cikin masu mika wutar nakasassu ne, sauransu mutane ne da suka yi kokarin ba da taimako ga sha'anin nakasassu.

A ran 2 ga watan, za a mika wutar a birnin Qingdao, a ran nan kuma, za a mika wutar a birnin Nanjing.(Asabe)