Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-25 21:26:55    
Za a maido da aikin koyarwa a fannoni daban daban a makarantun da ke yankunan girgizar kasa na Sichuan

cri

Za a maido da aikin koyarwa a fannoni daban daban a makarantun da ke yankunan girgizar kasa na Sichuan.

Bisa labarin da muka samu, an ce, a halin yanzu, an riga an gudanar da aikin share fage da kyau wajen maido da aikin koyarwa, ta yadda za a iya mayar da odar koyarwa yadda ya kamata a dukkan makarantun da ke yankunan girgizar kasa.(Danladi)