|
|
 |
 |
| Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
| (GMT+08:00)
2008-08-18 10:34:26
|
|
'Dan wasan Kasar Habasha Bekele Kenenisa ya sami lambar zinariya ta wasannin tsalle-tsalle da guje-guje ta gudun mita dubu 10 na maza
cri
|

Bisa labarin da aka bayar, an ce, a gun gasar karshe ta gudun mita dubu 10 na maza da aka kawo karshenta a ran 17 ga wata da dare, 'dan wasan kasar Habasha Bekele Kenenisa ya sami lambar zinariya.(Asabe)
|
|
|