|
|
 |
 |
| Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
| (GMT+08:00)
2008-08-16 16:12:46
|
|
'Yar wasan kasar Habasha ta zama zakara a gun gasar gudun mita 10,000 ta mata ta wasannin Olympics na Beijing
cri
|

A gun gasar gudun mita 10,000 ta mata ta wasannin Olympics da aka yi a ran 15 ga wata a birnin Beijing, 'yar wasan kasar Habasha, Ejegayehu Dibaba ta sami lambar zinari.(Lubabatu)
|
|
|