Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-29 21:38:33    
Halin da ake ciki wajen gudanar da ayyukan yaki da bala'in girgizar kasa da aikin ceto a lardin Sichuan

cri
A ranar 29 ga wata, ofishin watsa labarai na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya bayar da sanarwa cewa, ya zuwa ranar 28 ga wata da karfe 12, mutane 69,200 ne suka rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa da aka samu a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, yayin da mutane 18,195 suka ji rauni.

Bayan haka kuma, gwamnatoci bisa mataki daban daban na kasar sun bayar da kudin Sin yuan biliyan 61.6 kan ayyukan yaki da bala'in da ceto. Kuma kasar Sin ta samu taimakon kudi da na kayayyaki masu darajar kudin Sin yuan biliyan 59 daga bangarori daban daban na gida da na waje. (Bilkisu)