Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ra'ayin dan Najeriya mazaunin Shanghai kan bikin CIIE 2020
2020-11-11 14:52:36        cri






Yayin da aka kammala bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su cikin kasar Sin wato CIIE karo na 3, a birnin Shanghai dake gabashin kasar Sin, wanda aka bude a ranar 4 ga wata, bikin ya janyo hankalin dumbun kamfanoni na ciki da wajen kasar Sin. Ko da yake, bikin na bana ya zo ne a daidai lokacin da duniya ke fama da annobar cutar numfashi ta COVID-19, duk da haka, akwai kyakkyawar kwarin gwiwar bikin zai samar da muhimman damammakin bunkasa tattalin arzikin kasashen duniya. Abokin aikinmu Ahmad Inuwa Fagam, ya zanta da wani dan Najeriya dake birnin Shanghai inda ya bayyana wasu daga cikin alfanun dake tattare da bikin baje kolin na wannan karo.(Ahmad)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China