Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yan kabilar Shui na murnar bikin gargajiyarsu
2020-11-11 14:18:31        cri

 

 

 

 

Wannan ita ce gundumar Sandu mai zaman kanta ta kabilar Shui da ke lardin Guizhou na kasar Sin, gundumar da ta kasance irinta daya kacal a kasar, wadda kuma aka fitar da ita daga jerin sassan da ke fama da talauci a kasar Sin a watan Maris na bana. Kwanan nan, 'yan kabilar Shui mazauna wurin na murnar bikin gargajiyarsu da ake kira Duan, biki na farko da suka gudanar bayan da suka fita daga talauci.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China