![]() |
|
2020-11-09 10:57:57 cri |
Cheng Ruo 'yar kasar Sin ce, wadda ke aikin tsara kayan ado na bikin aure. Aikinta yana da nasaba da soyayya. A ganinta, yan mata su ne mafiya kyan gani a yayin da suke sanya kayan bikin aure da suke so.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China