Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kaddamar da amfani da idon ruwan da ke feshin ruwa a birnin Dubai
2020-11-05 08:41:20        cri

 

 

 

Kwanan baya, an kaddamar da amfani da idon ruwan da ke feshin ruwa ta hanyar amfani da sautin kide-kide a tsibirin Palm na birnin Dubai, ana sa ran idon ruwan zai kafa sabon kambun bajimtar duniya. An ce fadin idon ruwan ya kai kimanin murabba'in mita 1300, tsayin ruwan da ya fesa kuwa ya kai mita 105.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China