Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ana girbe auduga da na'urorin zamani
2020-11-07 18:37:23        cri

An fara girbe auduga a yankin Aksu na jihar Xinjiang. A bana, an girbe kaso 75% na audugar gundumar Shaya ta yankin Aksu da na'urorin girbe auduga na zamani. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China