Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yankin bude ido na Kanas dake yankin Altay na jihar Xinjiang mai cin gashin kanta
2020-11-08 14:48:26        cri

 

 

Yankin bude ido na Kanas dake yankin Altay na jihar Xinjiang mai cin gashin kanta. Tsuntsun Swan na yi rawa a kan tabki. Yanayi mai kyau maras gurbata ya baiwa Swan dama yin zama a wurin daga karshen watan Mayu har za su tashi a watan Oktomba. Ni'imtattun filaye a wannan wuri sun zama gidajen wasu dabobbin daji ciki hadda Swan, dilla da kura da Bear da dai sauransu.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China