Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada muhimmancin zurfafa hade ayyukan sauye sauye da ci gaban kasa
2020-11-02 21:12:46        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin kara azama wajen aiwatar da kudurorin dake kunshe cikin zama na 5, na taron kwamitin kolin JKS karo 19, tare da zurfafa hade sassan ayyukan sauye sauye da na bunkasa ci gaba.

Xi, wanda shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban hukumar zartaswar rundunar sojojin kasar Sin, ya yi wannan kira ne a Litinin din nan, lokacin da ya ke jagorantar taro na 16 na kwamitin tsakiya mai aikin zurfafa dukkanin sauye sauye. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China