Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fasahar amfani da almakashi domin yanka takardu masu launin ja
2020-11-11 10:51:00        cri

 

 

 

 

Fasahar amfani da almakashi domin yanka takardu masu launin ja, fasaha ce ta gargajiya kuma mai dogon tarihi a kasar Sin. Hotunan dake nuna yadda ake kokarin kiyayewa gami da raya wannan fasaha a gundumar Huining ta lardin Gansu dake arewa maso yammacin kasar Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China