Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wang Tianchang mai fafutukar yaki da kwararar hamada
2020-11-07 18:38:09        cri

 

 

 

 

Bawon Allah Wang Tianchang mai fama da ciwon sankara, shekarunsa sama da 70 a duniya, ya fara aikin yaki da kwararar hamada tun daga shekara ta 1999 a birnin Wuwei na lardin Gansu dake arewa maso yammacin kasar Sin. Labarin Wang da iyalinsa na kokarin yaki da kwararowar hamada ya burge mutane kwarai da gaske.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China