Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Za a sayar da motocin Tesla samfurin Model-3 masu kirar Sin zuwa Turai
2020-10-31 14:41:11        cri

Wadannan su ne motocin Tesla samfurin Model-3 da masana'antar kamfanin motocin Tesla na kasar Amurka dake birnin Shanghai na kasar Sin ta sarrafa. Za a sayar da wadannan motoci zuwa wasu kasashen nahiyar Turai. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China