Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yi gwajin binciken cutar COVID-19 da kiyaye tsaro karo na farko ta gasar wasannin Olympics ta Tokyo
2020-11-01 14:53:08        cri

An yi gwajin binciken cutar COVID-19 da kiyaye tsaro karo na farko a cibiyar nune-nune ta Big Sight, ta kwamitin shirya gasar wasannin Olympics ta Tokyo dake kasar Japan, inda ma'aikata kimanin 1000 suka yi wannan gwaji a matsayin ma'aikata ko jami'ai masu halartar gasar, ko kuma masu kallo da sauransu.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China