Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sana'ar kera kayan azurfa a birnin Zunhua
2020-10-30 15:17:33        cri

 

 

 

Sana'ar kera kayan azurfa ke nan da ake gudanarwa a birnin Zunhua na lardin Hebei dake arewacin kasar Sin, ciki har da butan azurfa da dai sauran wasu kayayyakin na yau da kullum. Wannan sana'a ta taimaka ga kyautata zaman rayuwar manoman wurin da yawansu ya zarce 3000.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China